Cikin Hotuna| Yadda Aka Gudanar Da Bikin Maulidin Sayyidah Zahra (A.S) A Isfahan


 Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ta labarta cewa, an gudanar da shagulgulan maulidin Sayyida Zahra Salamullahi Alaiha tare da jawabin Hojjatul-Islam wal Muslimeen Sagiree da kuma Yabon jinjina daga Sayyid Reza Narimani Da Sayyid Mojtaba Hosseini. An gudanar da shi ne a hubbaren Shah Mir Hamzeh na Isfahan a cikin tawagar shahidan Husaini.

Ga wasu hotuna: Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post