Fita ta 2: Hujjojin da Imam Ali (A.S) ya kafawa Abubakar bayan an zabe shi a saqifa


 

@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @


HAR NA TAUSAYAWA ABUBAKAR DON GANIN GUMIN DAKE ZUBA DAGA FUSKARSA 


Cigaba :-


 عَنْ مُحَمَّدِ بْنِ عَبْدِ الرَّحْمَنِ بْنِ مُحَمَّدٍ الْحَسَنِيِّ، عَنْ مُحَمَّدِ بْنِ حَفْصٍ الْخَثْعَمِيِّ، عَنِ الْحَسَنِ بْنِ عَبْدِ الْوَاحِدِ، عَنْ أَحْمَدَ بْنِ مُحَمَّدٍ الثَّعْلَبِيِّ، عَنْ مُحَمَّدِ بْنِ عَبْدِ الْحَمِيدِ، عَنْ حَفْصِ بْنِ مَنْصُورٍ، عَنْ أَبِي سَعِيدٍ الْوَرَّاقِ، عَنْ أَبِيهِ، 

عَنْ جَعْفَرِ بْنِ مُحَمَّدٍ، عَنْ أَبِيهِ، عَنْ جَدِّهِ- عَلَيْهِمُ السَّلَامُ قَالَ: لَمَّا كَانَ مِنْ أَمْرِ أَبِي بَكْرٍ- وَ بَيْعَةِ النَّاسِ 

لَهُ، وَ فِعْلِهِمْ بِعَلِيِّ بْنِ أَبِي طَالِبٍ عَلَيْهِ السَّلَامُ- مَا 

كَانَ، لَمْ يَزَلْ أَبُو بَكْرٍ يُظْهِرُ لَهُ الِانْبِسَاطَ وَ يَرَى مِنْهُ انْقِبَاضاً، فَكَبُرَ ذَلِكَ عَلَى أَبِي بَكْرٍ، فَأَحَبَّ لِقَاءَهُ وَ اسْتِخْرَاجَ مَا عِنْدَهُ، وَ الْمَعْذِرَةَ إِلَيْهِ مِمَّا اجْتَمَعَ النَّاسُ عَلَيْهِ، وَ تَقْلِيدِهِمْ إِيَّاهُ أَمْرَ الْأُمَّةِ وَ قِلَّةِ رَغْبَتِهِ فِي ذَلِكَ وَ زُهْدِهِ فِيهِ.

أَتَاهُ فِي وَقْتِ غَفْلَةٍ وَ طَلَبَ مِنْهُ الْخَلْوَةَ، وَ قَالَ لَهُ: وَ اللَّهِ يَا أَبَا الْحَسَنِ مَا كَانَ هَذَا الْأَمْرُ مُوَاطَاةً مِنِّي، وَ لَا رَغْبَةً فِيمَا وَقَعْتُ فِيهِ، وَ لَا حِرْصاً عَلَيْهِ، وَ لَا ثِقَةً بِنَفْسِي فِيمَا تَحْتَاجُ‏ إِلَيْهِ الْأُمَّةُ، وَ لَا قُوَّةً لِي بِمَالٍ‏، وَ لَا كَثْرَةِ الْعَشِيرَةِ، وَ لَا اسْتِئْثَارٍ بِهِ‏ دُونَ غَيْرِي، فَمَا لَكَ 

تُضْمِرُ عَلَيَّ مَا لَمْ أَسْتَحِقَّهُ مِنْكَ، وَ تُظْهِرُ لِيَ الْكَرَاهَةَ 

فِيمَا صِرْتُ إِلَيْهِ، وَ تَنْظُرُ إِلَيَّ بِعَيْنِ السَّآمَةِ مِنِّي؟! 


Daga Muhammad Bn Abdurrahman Bn Muhammad Al-Hasaniyyi, daga Muhammad Bn Hafsin Al-Khas'amiyyi, daga Hassan Bn Abdul-Wahab, daga Ahmad Bn Muhammad Al-Tha'alabiy, daga Muhammad Bn Abdulhameed, daga Hafsi Bn Mansur, daga Abu Sa'eed Al-Wazzaaqi, daga babansa daga Ja'afar Bn Muhammad, daga babansa daga kakansa (A. S) yace; 


" Yayin da al'amari yazo hannun Abubakar bayan bai'ar da mutane suka yi masa da kuma aikinsu da suka yiwa Aliyu Bn Abiy 'Dalib (A. S) na abinda ya kasance, Abubakar bai gushe ba yana so yayi masa mubaya'a, sai kuma yana ganin rashin amincewa, sai abin yayi girma wajen Abubakar. Sai ya buqaci haduwa dashi don ya fitar masa abinda ke tare dashi da kuma uzurinsa gare shi na daga abinda mutane suka taru a kansa, da kuma dogaronsu zuwa gare shi na damqa masa al'amarin al'umma, da rashin sonsa da shi da kuma gudunsa dashi. 


Sai yaje masa lokacin bayan sallar magrib kuma ya nemi kebanta dashi. Sai yace masa; 


" WALLAHI YA BABAN HASSAN! WANNAN AL'AMARI BAI DACE DANI BA, KUMA MA SAM BANA FATANSA AMMA NA FADA CIKINSA. KUMA BANA KWADAYINSA, SANNAN KUMA NIMA KAINA BANI DA AMINCI KAN ABINDA AL'UMMA SUKA BUQATA GARE NI. KUMA BA WANI QARFI NE DANI NA DUKIYA BA, KO KUMA YAWAN DANGI KO KUMA FIFIKO DASHI AKAN WANI IN BA NI BA. TO, MAI ZAI HANA KA LAMUNCE MIN MATUQAR DAI BA YA FI QARFINKA BANE? KUMA KA RIQA NUNA MIN KURAKURAINA CIKIN ABINDA ZAN RIQA AIKATAWA ? KUMA KA RIQA SA MIN IDO NA DAGA ABINDA ZAI RIQA FITOWA DAGA WAJENA ?"



قَالَ: فَقَالَ لَهُ عَلَيْهِ السَّلَامُ: فَمَا حَمَلَكَ عَلَيْهِ إِذْ لَمْ تَرْغَبْ فِيهِ، وَ لَا حَرَصْتَ عَلَيْهِ، وَ لَا وَثِقْتَ بِنَفْسِكَ فِي الْقِيَامِ بِهِ وَ بِمَا يَحْتَاجُ‏[8] مِنْكَ فِيهِ؟! فَقَالَ أَبُو 

بَكْرٍ: حَدِيثٌ سَمِعْتُهُ مِنْ رَسُولِ اللَّهِ- صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَ آلِهِ-: إِنَّ اللَّهَ لَا يَجْمَعُ أُمَّتِي عَلَى ضَلَالٍ‏[9]، وَ لَمَّا رَأَيْتُ اجْتِمَاعَهُمْ اتَّبَعْتُ حَدِيثَ النَّبِيِّ- صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَ آلِهِ- وَ أَحَلْتُ أَنْ يَكُونَ اجْتِمَاعُهُمْ عَلَى خِلَافِ الْهُدَى، فَأَعْطَيْتُهُمْ‏[10] قَوَدَ الْإِجَابَةِ، وَ لَوْ 

عَلِمْتُ أَنَّ أَحَداً يَتَخَلَّفُ لَامْتَنَعْتُ! قَالَ: فَقَالَ عَلِيٌّ 

عَلَيْهِ السَّلَامُ: أَمَّا مَا ذَكَرْتَ مِنْ حَدِيثِ النَّبِيِّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَ آلِهِ: أَنَّ اللَّهَ لَا يَجْمَعُ أُمَّتِي عَلَى ضَلَالٍ، أَ فَكُنْتُ مِنَ الْأُمَّةِ أَوْ لَمْ أَكُنْ؟! قَالَ: بَلَى.


قَالَ: وَ كَذَلِكَ الْعِصَابَةُ الْمُمْتَنِعَةُ عَلَيْكَ مِنْ سَلْمَانَ وَ عَمَّارٍ وَ أَبِي ذَرٍّ وَ الْمِقْدَادِ وَ ابْنِ عُبَادَةَ وَ مَنْ مَعَهُ مِنَ الْأَنْصَارِ؟


قَالَ: كُلٌّ مِنَ الْأُمَّةِ.


Sai amirul-muminina (A. S) yace masa; 


" TO, (idan maganarka gaskiya ce) MENENE YA 'DAUKE KA A KANSA (ka karba) TUNDA DAI BA KA FATANSA KUMA BA KA KWADAYINSA SANNAN KAI KANKA KA SAN BAKA DACE DASHI ABINDA SUKA KIRAKA ZUWA KANSA ?"



Sai Abubakar yace; 


" MAGANAR NAN CE DA NAJI TA DAGA MANZON ALLAH (S. A. W. W); " LALLE ALLAH BA ZAI TABA HADA AL'UMMATA KAN BATA BA. " TO, YAYIN DA NAGA HADUWARSU SAI NA TUNO DA ZANCEN ANNABI (S. A. W. W), SAI NAYI TSAMMANIN HADUWARSU AKAN KILAFAR SHIRIYA CE, SAI NA MIQA MUSU IQIYAR KARBA. (Wallahi) DA DAI ACE (tun farko) NA SAN ZA A SAMI WANI MUTUM GUDA (1) WANDA ZAI SABA DA BAN AMINCE BA. "


Yace, sai Aliyu (A. S) yace; 


" AMMA (har) KA IYA TUNAWA DA ZANCEN ANNABI (S. A. W. W) : " LALLE ALLAH BA ZAI HADA AL'UMMATA AKAN BATA BA. " TO, SHIN KAI KANA DAGA CIKIN AL'UMMA CE KO BA KA DAGA CIKINTA ?"


Sai (Abubakar) yace, " NA'AM (a cikinta nake) !"


(Imam Ali) Yace; 


" KAMAR HAKANE WADANNAN JAMA'A DA SUKA QI AMINCEWA DA KAI DAGA SALMAN DA AMMAR DA ABU ZARR DA MIQDAAD DA ABU UBADAH DA WADANDA KE TARE DASHI DAGA ANSAR (su ba daga cikin al'umma suke ba ?"


(Abubakar) Yace, " DUKKANSU SUNA CIKIN AL'UMMA. "


فَقَالَ عَلِيٌّ عَلَيْهِ السَّلَامُ: فَكَيْفَ تَحْتَجُّ بِحَدِيثِ النَّبِيِّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَ آلِهِ وَ أَمْثَالُ هَؤُلَاءِ قَدْ تَخَلَّفُوا عَنْكَ، وَ لَيْسَ لِلْأُمَّةِ فِيهِمْ طَعْنٌ، وَ لَا فِي صُحْبَةِ الرَّسُولِ وَ نَصِيحَتِهِ مِنْهُمْ تَقْصِيرٌ؟! قَالَ: مَا عَلِمْتُ بِتَخَلُّفِهِمْ إِلَّا مِنْ بَعْدِ إِبْرَامِ الْأَمْرِ، وَ خِفْتُ إِنْ دَفَعْتُ عَنِّي الْأَمْرَ أَنْ يَتَفَاقَمَ‏ إِلَى أَنْ يَرْجِعَ النَّاسُ مُرْتَدِّينَ عَنِ الدِّينِ، وَ كَانَ مُمَارَسَتُكُمْ إِلَى أَنْ أَجَبْتُمْ أَهْوَنَ مَؤُنَةً عَلَى الدِّينِ وَ أَبْقَى لَهُ مِنْ ضَرْبِ النَّاسِ بَعْضَهُمْ بِبَعْضٍ فَيَرْجِعُوا كُفَّاراً، وَ عَلِمْتُ أَنَّكَ لَسْتَ بِدُونِي فِي الْإِبْقَاءِ عَلَيْهِمْ وَ عَلَى أَدْيَانِهِمْ!.


قَالَ عَلِيٌّ عَلَيْهِ السَّلَامُ: أَجَلْ، وَ لَكِنْ أَخْبِرْنِي عَنِ الَّذِي يَسْتَحِقُّ هَذَا الْأَمْرَ، بِمَا يَسْتَحِقُّهُ؟


فَقَالَ أَبُو بَكْرٍ: بِالنَّصِيحَةِ، وَ الْوَفَاءِ، وَ دَفْعِ الْمُدَاهَنَةِ، وَ الْمُحَابَاةِ، وَ حُسْنِ السِّيرَةِ، وَ إِظْهَارِ الْعَدْلِ، وَ الْعِلْمِ بِالْكِتَابِ وَ السُّنَّةِ وَ فَصْلِ الْخِطَابِ، مَعَ الزُّهْدِ فِي الدُّنْيَا وَ قِلَّةِ الرَّغْبَةِ فِيهَا، وَ إِنْصَافِ الْمَظْلُومِ مِنَ الظَّالِمِ لِلْقَرِيبِ‏ وَ الْبَعِيدِ .. ثُمَّ سَكَتَ.


فَقَالَ عَلِيٌّ عَلَيْهِ السَّلَامُ: وَ السَّابِقَةِ وَ الْقَرَابَةِ؟! فَقَالَ أَبُو بَكْرٍ: وَ السَّابِقَةِ وَ الْقَرَابَةِ.


قَالَ‏: فَقَالَ عَلِيٌّ عَلَيْهِ السَّلَامُ: أَنْشُدُكَ بِاللَّهِ‏ يَا أَبَا بَكْرٍ أَ فِي نَفْسِكَ تَجِدُ هَذِهِ الْخِصَالَ، أَوْ فِيَّ؟!


 قَالَ أَبُو بَكْرٍ: بَلْ فِيكَ يَا أَبَا الْحَسَنِ.


بحار الأنوار (ط - بيروت)، ج‏29، ص: 6


Sai Aliyu (A. S) yace: " TO, ME YASA KA BUQATU DA HADISIN ANNABI (S. A. W. W) DA KUMA MISALIN WADANNAN DA SUKA SABA MAKA? YANZU AL'UMMA BA ZA SUYI SUKA A KANSU BA (cewa sun saba ba), DA KUMA ZAMANTAKEWARSU DA MANZON ALLAH DA KUMA NASIHARSA GARE SU CEWA SUN GAZA? "


Sai (Abubakar) yace; 


" AI BAN SAN SUN SABA BA HAR SAI BAYAN BAYYANAR AL'AMARI, SAI NAJI TSORON IN HAR WANNAN AL'AMARI YA KUBUCE DAGA GARE NI MUTANE ZA SU IYA JUYAWA SUYI RIDDAH DAGA ADDINI. SAI YA KASANCE TUNANINSU SHINE NA KARBA SHI YAFI AMINCI AKAN ADDINI KUMA YA WANZAR DA SHI DAGA (kaucewa) MUTANE SU RIQA YAQAR SASHENSU DA SASHE, SAI SU DAWO KAFIRAI. KUMA NA SAN CEWA KAI BAKA KASANCE KOMA BAYANA BA CIKIN WANZUWA A KANSU DA KUMA ADDINANSU (ra'ayinka ba zai zama sabanin nawa ba kan cewa su wanzu akan addinsu."


Aliyu (A. S) yace; 


" HAKANE, AMMA DAI KA BANI LABARI WANENE YAFI CANCANTA DA WANNAN AL'AMARI KUMA DAME YAFI CANCANTAR MASA ?"


Sai Abubakar yace; 


" DA KYAUTATAWA, DA CIKA ALQAWARI, DA TUNKUDE CUWACUWA, DA KUMA SOYAYYA (ga Allah da Manzonsa), DA KUMA KYAKKYAWAN TARIHI (wanda babu aibu cikin tarihin rayuwarsa), DA KUMA BAYYANAR DA ADALCI, DA SANIN LITTAFIN ALLAH DA SUNNAH DA KUMA IYA RARRABE MAGANA. TARE DA GUDUN DUNIYA DA KUMA QARANCIN KWADAYINTA, DA TAIMAKON WANDA AKA ZALUNTA DAGA AZZALUMI NA KUSA DANA NESA..... "


Sai yayi shiru anan (ba tare da cigaba ba). Sai Aliyu (A. S) yace; 


" DA RIGAYE CIKIN MUSLIMCI DA KUMA KUSANCI (ga Manzon Allah)? "


Sai Abubakar yace; 


" DA RIGAYE (cikin muslimci) DA KUMA KUSANTAKA. "


Yace, sai Aliyu yace; 


" INA HADA KA DA ALLAH YAA ABUNAKAR ! A CIKIN KANKA ZA A SAMI WADANNAN ABUBUWA KO KUMA A GARE NI ?"


Abubakar yace; 


" A'A, A WAJENKA ZA A SAMU YAA BABAN HASSAN ."


Za mu cigaba insha Allah. 


Daga wakilanmu na Bauchi zone. 


Tare da ✍🏽Ado Isah Guda.


       (08137925034)


4th June, 2021/ 24th Shawwal, 1442.

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

  1. Allah ina qara godiya agareka daka tsamomu daga cikin wadanda suka rude 🙏

    ReplyDelete
Previous Post Next Post