Sahabbai 12 Da Suka Qi Yiwa Abubakar Mubaya'a !


 

@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @


HAR SUNYI NUFIN SU FINCIKO SHI QASA (to pull him down) DAGA KAN MIMBARI 


Duk rintsi ba za ka taba rasa gaskiya da masu binta ba, shi yasa ma Allah (T) ya umarce mu da cewa muji tsoronsa kuma mu kasance tare da masu gaskiya.


Saboda wannan umarni na Allah ne aka sami wasu adadi daga cikin Sahabbai suka amsa wannan kira don neman tsira ranar gobe Qiyama.


Ya zo cikin riwaya kamar haka; 


👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇


 الإحتجاج عَنْ أَبَانِ بْنِ تَغْلِبَ قَالَ: قُلْتُ لِأَبِي عَبْدِ اللَّهِ جَعْفَرِ 

بْنِ مُحَمَّدٍ الصَّادِقِ ع جُعِلْتُ فِدَاكَ هَلْ كَانَ أَحَدٌ فِي أَصْحَابِ رَسُولِ اللَّهِ ص أَنْكَرَ عَلَى أَبِي بَكْرٍ فِعْلَهُ وَ جُلُوسَهُ مَجْلِسَ رَسُولِ اللَّهِ ص فَقَالَ نَعَمْ كَانَ الَّذِي أَنْكَرَ عَلَى أَبِي بَكْرٍ اثْنَيْ عَشَرَ رَجُلًا مِنَ الْمُهَاجِرِينَ خَالِدُ بْنُ سَعِيدِ بْنِ الْعَاصِ وَ كَانَ مِنْ بَنِي أُمَيَّةَ وَ سَلْمَانُ الْفَارِسِيُّ وَ أَبُو ذَرٍّ الْغِفَارِيُّ وَ الْمِقْدَادُ بْنُ الْأَسْوَدِ وَ عَمَّارُ بْنُ يَاسِرٍ وَ بُرَيْدَةُ الْأَسْلَمِيُّ وَ مِنَ الْأَنْصَارِ أَبُو الْهَيْثَمِ بْنُ التَّيِّهَانِ وَ سَهْلٌ وَ عُثْمَانُ ابْنَا حُنَيْفٍ وَ خُزَيْمَةُ بْنُ ثَابِتٍ ذُو الشَّهَادَتَيْنِ وَ أُبَيُّ بْنُ كَعْبٍ وَ أَبُو أَيُّوبَ الْأَنْصَارِيُّ قَالَ فَلَمَّا صَعِدَ أَبُو بَكْرٍ الْمِنْبَرَ تَشَاوَرُوا بَيْنَهُمْ فَقَالَ بَعْضُهُمْ لِبَعْضٍ وَ اللَّهِ لَنَأْتِيَنَّهُ وَ لَنُنْزِلَنَّهُ عَنْ مِنْبَرِ رَسُولِ اللَّهِ ص وَ قَالَ الْآخَرُونَ مِنْهُمْ وَ اللَّهِ لَئِنْ فَعَلْتُمْ ذَلِكَ إِذاً لَأَعَنْتُمْ عَلَى أَنْفُسِكُمْ وَ قَدْ قَالَ عَزَّ وَ جَلَ‏ وَ لا تُلْقُوا بِأَيْدِيكُمْ إِلَى التَّهْلُكَةِ[17] فَانْطَلَقُوا بِنَا 

إِلَى أَمِيرِ الْمُؤْمِنِينَ ع لِنَسْتَشِيرَهُ وَ نَسْتَطْلِعَ رَأْيَهُ فَانْطَلَقَ‏__________________________

(1) البقرة: 195 و تمام الآية. «وَ 

أَنْفِقُوا فِي سَبِيلِ اللَّهِ وَ لا تُلْقُوا بِأَيْدِيكُمْ إِلَى التَّهْلُكَةِ 

وَ أَحْسِنُوا إِنَّ اللَّهَ يُحِبُّ الْمُحْسِنِينَ»


الْقَوْمُ إِلَى أَمِيرِ الْمُؤْمِنِينَ بِأَجْمَعِهِمْ فَقَالُوا يَا أَمِيرَ الْمُؤْمِنِينَ تَرَكْتَ حَقّاً أَنْتَ أَحَقُّ بِهِ وَ أَوْلَى مِنْهُ لِأَنَّا سَمِعْنَا رَسُولَ اللَّهِ ص يَقُولُ عَلِيٌّ مَعَ الْحَقِّ وَ الْحَقُّ مَعَ عَلِيٍّ يَمِيلُ‏ مَعَ الْحَقِّ كَيْفَ مَالَ وَ لَقَدْ هَمَمْنَا أَنْ نَصِيرَ إِلَيْهِ فَنُنْزِلَهُ عَنْ مِنْبَرِ رَسُولِ اللَّهِ ص فَجِئنَاكَ نَسْتَشِيرُكَ وَ نَسْتَطْلِعُ رَأْيَكَ فِيمَا تَأْمُرُنَا فَقَالَ أَمِيرُ الْمُؤْمِنِينَ ع وَ ايْمُ اللَّهِ لَوْ فَعَلْتُمْ ذَلِكَ لَمَا كُنْتُمْ لَهُمْ إِلَّا حَرْباً وَ لَكِنَّكُمْ كَالْمِلْحِ فِي الزَّادِ وَ كَالْكُحْلِ فِي الْعَيْنِ وَ ايْمُ اللَّهِ لَوْ فَعَلْتُمْ ذَلِكَ لَأَتَيْتُمُونِي شَاهِرِينَ أَسْيَافَكُمْ مُسْتَعِدِّينَ لِلْحَرْبِ وَ الْقِتَالِ إِذَا لأتوني [أَتَوْنِي‏] فَقَالُوا لِي بَايِعْ وَ إِلَّا قَتَلْنَاكَ فَلَا بُدَّ مِنْ أَنْ أَدْفَعَ الْقَوْمَ عَنْ نَفْسِي وَ ذَلِكَ أَنَّ رَسُولَ اللَّهِ ص أَوْعَزَ إِلَيَّ قَبْلَ وَفَاتِهِ قَالَ لِي يَا أَبَا الْحَسَنِ إِنَّ الْأُمَّةَ سَتَغْدِرُ بِكَ بَعْدِي وَ تَنْقُضُ فِيكَ عَهْدِي وَ إِنَّكَ مِنِّي بِمَنْزِلَةِ هَارُونَ مِنْ مُوسَى وَ إِنَّ الْأُمَّةَ مِنْ بَعْدِي بِمَنْزِلَةِ هَارُونَ وَ مَنِ اتَّبَعَهُ وَ السَّامِرِيِّ وَ مَنِ اتَّبَعَهُ فَقُلْتُ يَا رَسُولَ اللَّهِ فَمَا تَعْهَدُ إِلَيَّ إِذَا كَانَ ذَلِكَ فَقَالَ إِنْ وَجَدْتَ أَعْوَاناً فَبَادِرْ إِلَيْهِمْ وَ جَاهِدْهُمْ وَ إِنْ لَمْ تَجِدْ أَعْوَاناً كُفَّ يَدَكَ وَ احْقِنْ دَمَكَ حَتَّى تَلْحَقَ بِي مَظْلُوماً وَ لَمَّا تُوُفِّيَ رَسُولُ اللَّهِ ص اشْتَغَلْتُ بِغُسْلِهِ وَ تَكْفِينِهِ وَ الْفَرَاغِ مِنْ شَأْنِهِ ثُمَّ آلَيْتُ يَمِيناً أَنْ لَا أَرْتَدِيَ إِلَّا لِلصَّلَاةِ حَتَّى أَجْمَعَ الْقُرْآنَ فَفَعَلْتُ ثُمَّ أَخَذْتُ بِيَدِ فَاطِمَةَ وَ ابْنَيَّ الْحَسَنِ وَ الْحُسَيْنِ فَدُرْتُ عَلَى أَهْلِ بَدْرٍ وَ أَهْلِ السَّابِقَةِ فَنَاشَدْتُهُمْ حَقِّي وَ دَعَوْتُهُمْ إِلَى نُصْرَتِي فَمَا أَجَابَنِي مِنْهُمْ إِلَّا أَرْبَعَةُ رَهْطٍ مِنْهُمْ سَلْمَانُ وَ عَمَّارٌ وَ الْمِقْدَادُ وَ أَبُو ذَرٍّ وَ لَقَدْ رَاوَدْتُ فِي ذَلِكَ تَقْيِيدَ بَيِّنَتِي فَاتَّقُوا اللَّهَ عَلَى السُّكُوتِ لِمَا عَلِمْتُمْ‏



بحار الأنوار (ط - بيروت)، ج‏28، ص: 191


Daga Abban Bn Taghlib yace, na cewa Abu Abdullah Ja'afar Bn Muhammad As-Sadiq (A. S), " Na sanya fansa gare ka. Shin, akwai wani daga cikin Sahabban Manzon Allah (S. A. W. W) wanda yayi inkarin aikin Abubakar da zamansa a gurin zaman Manzon Allah (S. A. W. W) ?" Yace; 


" EH ! WADANDA SUKA YI INKARIN ABUBAKAR MUTANE 12 NE. DAGA CIKIN MUHAJIRUUN AKWAI :-


(1)-KHALID BN SA'EED BN ASS, KUMA YA KASANCE DAGA CIKIN BANU UMAYYAH. 


(2)-SALMANUL-FARISI, 


(3)-ABU ZARR AL-GIFARIY, 


(4)-MIQHDAAD BN ASWAAD, 


(5)-AMMAR BN YASEER, DA


(6)-BURAIDATUL-ASLAMIY. 


DAGA CIKIN ANSAR KUMA AKWAI 


(7)-ABU HAITHAMATA BN TAIHAAN, 


(8)-SAHAL, 


(9)-UTHMAN IBN HUNAIF, 


(10)-KHUZAIMATA BN THAABIT MA'ABOCIN SHAHADA BIYU, 


(11)-UBAIY BN KA'AB, DA 


(12)-ABU AYUBA AL-ANSAARIY. 


Yace, yayin da Abubakar ya hau kan Mimbari sai suka yi shawari a tsakaninsu, sai sashensu suka cewa sashe, " WALLAHI SAI MUN JE MASA MUN FISGO SHI DAGA KAN MIMBARIN MANZON ALLAH (S. A. W. W) (tunda ya hau ta ba tare da haqqi ba). Sai sauran daga cikinsu suka ce, " WALLAHI IN HAR KUKA AIKATA HAKA, TO, KUN TSINEWA KANKU, DOMIN ALLAH MAI GIRMA DA 'DAUKAKA YACE, 


" KUMA KADA KU JEFA KAWUKANKU ZUWA GA HALAKA. "


MU TASHI GABA 'DAYANMU MU TAFI ZUWA GA ALIYU MU NUNA MASA (manufarmu) KUMA MU JI RA'AYINSA.


Sai mutane suka tashi zuwa ga shugaban muminai (Aliyu) da jama'arsu suka ce; YAA SHUGABAN MUMINAI ! KA BAR GASKIYA ALHALI KAINE KE DA HAQQI A KANSA, KUMA MAFI CANCANTA A KANSA, DOMIN MU MUNJI MANZON ALLAH (S. A. W. W) NA CEWA; 


" ALIYU NA TARE DA GASKIYA, KUMA GASKIYA NA TARE DA ALI, YANA JUJJUYAWA TARE DA GASKIYA DUK INDA YA JUYA. HAQIQA MUN HIMMATU DA MU TAFI ZUWA GARE SHI MU JAWO SHI DAGA KAN MIMBARIN MANZON ALLAH (S. A. W. W). SHINE MUKA ZO GARE KA MUNA NUNA MAKA KUMA MUJI RA'AYINKA CIKIN ABINDA KAKE UMARTARMU. "


Sai Amirul-muminina (A. S) yace; 


" NA RANTSE DA ALLAH DA KUN AIKATA HAKAN DA BABU ABINDA ZAI FARU DAKU FACE YAQI, SAI DAI KU KUN KASANCE TAMKAR GISHIRI NE CIKIN KAYAN GUZURI, KO KUMA KAMAR MASAYI NE CIKIN IDO. NA RANTSE DA ALLAH, DA KUN AIKATA HAKAN DA KUN ZO MIN TAKUBBANKU (swords) A HANNU DOMIN YAQI DA KISA DA DAI (kun sake) BA KU ZO MIN BA. SUN CE MIN; " KAYI MUBAYA'A IN BA HAKA BA MU YAQE KA !" TO, BABU MAKAWA NA TUNKUDE JAMA'A DA KAINA, HAKAN KUWA DOMIN MANZON ALLAH (S. A. W. W) YAYI MIN WA'AZI KAFIN WAFATINSA YACE MIN; 


" YAA BABAN HASSAN ! LALLE AL'UMMA ZA SU BIJIRE MAKA A BAYANA, ZA SU WARWARE ALQAWARINA CIKIN AL'AMARINKA, KAI KUMA MATSAYINKA A WAJENA KAMAR MATSAYIN HARUNA NE WAJEN MUSA. KUMA LALLE AL'UMMA A BAYANA KAMAR MATSAYIN HARUNA NE DA WADANDA SUKA BI SHI, DA KUMA SAMIRIY DA WADANDA SUKA BI SHI. "


SAI NACE, YAA MA'AIKIN ALLAH ! TO, WANNE ALQAWARI KAYI MIN IDAN HAKAN TA KASANCE ? SAI YACE; 


" IDAN HAR KA SAMI MATAIMAKA TO, KA BIJIRO MUSU KAYI JIHADI DASU. IDAN KUWA BA KA SAMI MATAIMAKA BA TO, KA KAME HANNAYENKA KA TSARE JINANE HAR SAI KA HADU DANI A MATSAYIN WANDA AKA ZALUNTA. "


YAYIN DA MANZON ALLAH (S. A. W. W) YA RASU NA SHAGALTU DA YI MASA WANKA DA YI MASA LIFAFA DA GAMA KOMAI DAGA SHA'ANINSA SA'ANNAN NA JUYA DAMA BA ZAN YI KOMAI BA SAI DAI DON YIN SALLAH HAR SAI NA TATTARA ALQUR'ANI, SAI NA AIKATA SANNAN NA KAMA HANNUN FADIMATU DA 'YA'YANA HASSAN DA HUSSAINI ZUWA GA AHLUL-BADR DA WADANDA SUKA GABATA INA NEMAN TAIMAKONSU GAME DA HAQQINA DA KUMA KIRANSU ZUWA TAIMAKONA AMMA BABU WANDA YA AMSA MIN DAGA CIKINSU SAI WASU MUTUM HUDU (4) .


DAGA CIKINSU AKWAI SALMAN,


DA AMMAR,


 DA MIQDAAD DA ABU ZARR. HAQIQA .......SABODA HAKA KUJI TSORON ALLAH AKAN YIN SHIRU BISA ABINDA KUKA SANI. "


A wata riwaya kuma an sami Bilal cikin wadanda suka qi yiwa Abubakar mubaya'a saboda ba shine wanda Allah da Manzonsa yayi umarni da a bi shi ba. 


👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇


حدثنا ابن نمير، عن محمد بن عبيد: حدثنا إسماعيل، عن قيس: 

أن بلالا قال لأبي بكر: إن كنت إنما اشتريتني لنفسك فأمسكني، وإن كنت إنما أشتريتني لله، فدعني وعملي لله 


Ibn Numair ya bamu labari, daga Muhammad Bn Ubaidin, Ismael ya bamu labari daga Qais : Lalle Bilal ya cewa Abubakar; 


" IN DAI HAR DAMA KA SAYE NI NE DOMIN KANKA (ba don Allah ba), TO, KA RIQE NE. IDAN KUWA KA KASANCE KA SAYE NI NE DOMIN ALLAH, TO, KA BARNI DA AIKIN ALLAH. "


(SAHIHUL-BUKHARI, KITABUL FADHA'IL, BABUN MANAQIBU BILAL, HADISI MAI LAMBA 3755)


Wannan magana ta Bilal ga Abubakar ta faru ne yayin da Umar yace masa lalle sai ya yiwa Abubakar mubaya'a. Har yake cewa Bilal; 


" WANNAN SHINE SAKAYYAR DA ZA KA YIWA ABUBAKAR (da ya 'yanta ka) ?"


Shine ya yiwa Abubakar wannan magana. 


Daga wakilanmu na Bauchi zone. 


Tare da ✍🏽Ado Isah Guda.


        (08137925034)


27th May, 2021/ 16th Shawwal, 1442.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post