Yadda auren Sayyidah Fatima Zahra (A.S) ya kasance !!!


 

@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @


ALLAH NE WALIYYINTA, JIBRILU KUMA MAI MAGANA 


Dole ya kasance masu neman auren Sayyidah Zahra (S. A. W. W) a doron qasa su rasa ta, domin aurenta an dauro shi ne a sama bisa Waliccin Allah (T) .


Manya daga cikin Sahabbai sun nemi aurenta amma basu samu ba sakamakon ita (S. A) ba abokiyar hadin kowa bace, ita Siddiqa ce kuma babu mai aurenta sai Siddiqi. 


An kawo yadda aka yi aurenta (S. A) kamar haka;


Daga Jabir Bn Samrata yace, Manzon Allah (S. A. W. W) yace, 


" YAA KU MUTANE, WANNAN SHINE ALIYU BN ABIY 'DALIB, KU KUMA KUNA RIYAWA CEWA NI NA AURAR MASA DA 'YATA FADIMATU. HAQIQA MADAUKAKAN QURAISHAWA (a shekaru da dukiya) SUN NEMI AURENTA A WAJENA AMMA BAN AMSAWA KOWANNENSU INA SAURARON LABARI DAGA SAMA (kan wannan buqatu naku), HAR SAI DA JABRA'ILU YAZO MIN A DAREN 24 NA WATAN RAMADANA YACE; 


" YAA MUHAMMAD ! MADAUKAKIN DA YAFI KOWA 'DAUKAKA YANA MIQA MAKA GAISUWA. HAQIQA YA TARA RUHANAI DA KUMA MANYAN MALA'IKU CIKIN WANI TAFKI WANDA AKE KIRANSA AFYAHU A QARQASHIN WATA BUSHIYAR ๐ŸŒฒ'DUBA (wacce aka tsinko 'ya'yata aka bawa Manzon Allah yayin Mi'irajinsa wanda ya zama nudufa na samuwar Sayyidah Zahra ) YA AURARWA ALIYU FADIMATU, KUMA YA UMARCE NI. 


NA KASANCE (nine) MAI MAGANA (yayin qulla auren) ALLAH KUMA WALIYYI. KUMA YA UMARCI BISHIYAR ๐ŸŒฒ 'DUBA DA TA 'DAUKU ADO (to be very ornament ) SAI KUWA TA 'DAU ADO (it became ornamented) DA DURR DA KUMA YAQUTU, SA'AN NAN YA WATSA SHI. KUMA YA UMARCI HURUL-EEN (matan Aljannah) SUKA TARU SUKA YI BIKI, KUMA SUNE ZA SUYI TA SHIRYAR DASHI (bikin) HAR ZUWA RANAR ALQIYAMA, KUMA SUCE, " WANNAN SHINE GARAR FADIMATU ."


ุนَู†ْ ุฌَุงุจِุฑِ ุจْู†ِ ุณَู…ُุฑَุฉَ ู‚َุงู„َ ู‚َุงู„َ ุฑَุณُูˆู„ُ ุงู„ู„َّู‡ِ ุต‏ ุฃَูŠُّู‡َุง ุงู„ู†َّุงุณُ ู‡َุฐَุง ุนَู„ِูŠُّ ุจْู†ُ ุฃَุจِูŠ ุทَุงู„ِุจٍ ูˆَ ุฃَู†ْุชُู…ْ ุชَุฒْุนُู…ُูˆู†َ ุฃَู†ِّูŠ ุฃَู†َุง ุฒَูˆَّุฌْุชُู‡ُ ุงุจْู†َุชِูŠ ูَุงุทِู…َุฉَ ูˆَ ู„َู‚َุฏْ ุฎَุทَุจَู‡َุง ุฅِู„َูŠَّ ุฃَุดْุฑَุงูُ ู‚ُุฑَูŠْุดٍ ูَู„َู…ْ ุฃُุฌِุจْ ูƒُู„َّ ุฐَู„ِูƒَ ุฃَุชَูˆَู‚َّุนُ ุงู„ْุฎَุจَุฑَ ู…ِู†َ ุงู„ุณَّู…َุงุกِ ุญَุชَّู‰ ุฌَุงุกَู†ِูŠ ุฌَุจْุฑَุฆِูŠู„ُ ู„َูŠْู„َุฉَ ุฃَุฑْุจَุนٍ ูˆَ ุนِุดْุฑِูŠู†َ ู…ِู†ْ ุดَู‡ْุฑِ ุฑَู…َุถَุงู†َ ูَู‚َุงู„َ ูŠَุง ู…ُุญَู…َّุฏُ ุงู„ْุนَู„ِูŠُّ ุงู„ْุฃَุนْู„َู‰ ูŠَู‚ْุฑَุฃُ ุนَู„َูŠْูƒَ ุงู„ุณَّู„َุงู…َ ูˆَ ู‚َุฏْ ุฌَู…َุนَ ุงู„ุฑُّูˆุญَุงู†ِูŠِّูŠู†َ ูˆَ ุงู„ْูƒَุฑُูˆุจِูŠِّูŠู†َ ูِูŠ ูˆَุงุฏٍ ูŠُู‚َุงู„ُ ู„َู‡ُ ุงู„ْุฃَูْูŠَุญُ ุชَุญْุชَ ุดَุฌَุฑَุฉِ ุทُูˆุจَู‰ ูˆَ ุฒَูˆَّุฌَ ูَุงุทِู…َุฉَ ุนَู„ِูŠّุงً ูˆَ ุฃَู…َุฑَู†ِูŠ ูَูƒُู†ْุชُ ุงู„ْุฎَุงุทِุจَ ูˆَ ุงู„ู„َّู‡ُ ุชَุนَุงู„َู‰ ุงู„ْูˆَู„ِูŠَّ ูˆَ ุฃَู…َุฑَ ุดَุฌَุฑَุฉَ ุทُูˆุจَู‰ ูَุญَู…َู„َุชِ ุงู„ْุญُู„ِูŠَّ ูˆَ ุงู„ْุญُู„َู„َ ูˆَ ุงู„ุฏُّุฑَّ ูˆَ ุงู„ْูŠَุงู‚ُูˆุชَ ุซُู…َّ ู†َุซَุฑَุชْู‡ُ ูˆَ ุฃَู…َุฑَ ุงู„ْุญُูˆุฑَ ุงู„ْุนِูŠู†َ ูَุงุฌْุชَู…َุนْู†َ ูَู„َู‚َุทْู†َ ูَู‡ُู†َّ ูŠَุชَู‡َุงุฏَูŠْู†َู‡ُ ุฅِู„َู‰ ูŠَูˆْู…ِ ุงู„ْู‚ِูŠَุงู…َุฉِ ูˆَ ูŠَู‚ُู„ْู†َ ู‡َุฐَุง ู†ُุซَุงุฑُ ูَุงุทِู…َุฉَ.


Daga Ja'afar Bn Muhammad (A. S) yace; 


" ALIYU YA AURI FADIMATU NE A WATAN RAMADAN, KUMA YA TARE DA ITA A WATAN ZUL-HIJJAH A SHEKARA TA BIYU BAYAN HIJRA ."


ุนَู†ْ ุฌَุนْูَุฑِ ุจْู†ِ ู…ُุญَู…َّุฏٍ ุน ู‚َุงู„َ: ุชَุฒَูˆَّุฌَ ุนَู„ِูŠٌّ ูَุงุทِู…َุฉَ ูِูŠ ุดَู‡ْุฑِ ุฑَู…َุถَุงู†َ ูˆَ ุจَู†َู‰ ุจِู‡َุง ูِูŠ ุฐِูŠ ุงู„ْุญِุฌَّุฉِ ู…ِู†َ ุงู„ุณَّู†َุฉِ ุงู„ุซَّุงู†ِูŠَุฉِ ู…ِู†َ ุงู„ْู‡ِุฌْุฑَุฉِ.Sai dai a wata riwayar ance ya tare da ita na ranar alamis 21 ga Muharram shekara ta 3 bayan Hijra. 


๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ


، ุนูŠูˆู† ุฃุฎุจุงุฑ ุงู„ุฑุถุง ุนู„ูŠู‡ ุงู„ุณู„ุงู… ุจِุงู„ْุฃَุณَุงู†ِูŠุฏِ ุงู„ุซَّู„َุงุซَุฉِ ุนَู†ِ ุงู„ุฑِّุถَุง ุนَู†ْ ุขุจَุงุฆِู‡ِ ุน ู‚َุงู„َ ู‚َุงู„َ ุฑَุณُูˆู„ُ ุงู„ู„َّู‡ِ ุต‏ ุฃَุชَุงู†ِูŠ ู…َู„َูƒٌ ูَู‚َุงู„َ ูŠَุง ู…ُุญَู…َّุฏُ ุฅِู†َّ ุงู„ู„َّู‡َ ูŠَู‚ْุฑَุฃُ ุนَู„َูŠْูƒَ ุงู„ุณَّู„َุงู…َ ูˆَ ูŠَู‚ُูˆู„ُ ู„َูƒَ ู‚َุฏ ุฒَูˆَّุฌْุชُ ูَุงุทِู…َุฉَ ู…ِู†ْ ุนَู„ِูŠٍّ ูَุฒَูˆِّุฌْู‡َุง ู…ِู†ْู‡ُ ูˆَ ู‚َุฏْ ุฃَู…َุฑْุชُ ุดَุฌَุฑَุฉَ ุทُูˆุจَู‰ ุฃَู†ْ ุชَุญْู…ِู„َ ุงู„ุฏُّุฑَّ ูˆَ ุงู„ْูŠَุงู‚ُูˆุชَ ูˆَ ุงู„ْู…َุฑْุฌَุงู†َ ูˆَ ุฅِู†َّ ุฃَู‡ْู„َ ุงู„ุณَّู…َุงุกِ ู‚َุฏْ ูَุฑِุญُูˆุง ู„ِุฐَู„ِูƒَ ูˆَ ุณَูŠُูˆู„َุฏُ ู…ِู†ْู‡َุง ูˆَู„َุฏَุงู†ِ ุณَูŠِّุฏَุง ุดَุจَุงุจِ ุฃَู‡ْู„ِ ุงู„ْุฌَู†َّุฉِ ูˆَ ุจِู‡ِู…َุง ูŠُุฒَูŠَّู†ُ ุฃَู‡ْู„ُ ุงู„ْุฌَู†َّุฉِ ูَุฃَุจْุดِุฑْ ูŠَุง ู…ُุญَู…َّุฏُ ูَุฅِู†َّูƒَ ุฎَูŠْุฑُ ุงู„ْุฃَูˆَّู„ِูŠู†َ ูˆَ ุงู„ْุขุฎِุฑِูŠู†َ.


ุจุญุงุฑ ุงู„ุฃู†ูˆุงุฑ (ุท - ุจูŠุฑูˆุช)، ุฌ‏43، ุต: 106Yazo cikin Uyunil-Akbaar na Ridha da isnadai guda uku, daga Imam Ridha daga iyayensa (A. S) yace, Manzon Allah (S. A. W. W) yace; 


" MALA'IKA YA ZO MIN YACE, " YAA MUHAMMAD! LALLE ALLAH NA MIQA MAKA GAISUWA KUMA YANA CE MAKA LALLE FA YA AURARWA ALIYU FADIMATU, KAIMA KA AURAR MAR (a doron qasa), KUMA LALLE YA UMARCI BISHIYAR 'DUBA DA TA 'DAU ADO NA YAQUTU DA MURJANI, KUMA HAQIQA HALITTUN SAMA SUNYI FARIN CIKI DA HAKA. SANNAN KUMA ZAI HAIFI 'YA'YA BIYU DAGA GARE TA SHUGABANNIN SAMARIN ALJANNAH, KUMA DA SU NE ZAI QAWATA 'YAN ALJANNAH. KAYI BUSHARA YAA MUHAMMAD, DOMIN KAINE MAFI ALKHAIRIN NA FARKO DANA QARSHE. " ุนَู†ْ ุฃَุจِูŠ ุนَุจْุฏِ ุงู„ู„َّู‡ِ ุน ู‚َุงู„َ ุณَู…ِุนْุชُู‡ُ ูŠَู‚ُูˆู„ُ‏ ู„َูˆْ ู„َุง ุฃَู†َّ ุงู„ู„َّู‡َ ุฎَู„َู‚َ ุฃَู…ِูŠุฑَ ุงู„ْู…ُุคْู…ِู†ِูŠู†َ ู„ِูَุงุทِู…َุฉَ ู…َุง ูƒَุงู†َ ู„َู‡َุง ูƒُูْูˆٌ ุนَู„َู‰ ุงู„ْุฃَุฑْุถِ.


ุจุญุงุฑ ุงู„ุฃู†ูˆุงุฑ (ุท - ุจูŠุฑูˆุช)، ุฌ‏43، ุต: 98


Daga Abu Abdullahi (A. S) yace, " Na ji shi yana cewa, " DA BA DON ALLAH YA HALICCI SHUGABAN MUMINAI (ALI) GA FADIMA BA, TO, DA KUWA BATA DA ABOKIN HADI A DORON QASA ."


MADALLA DA WANNAN AURE MAI ALBARKA 


Daga wakilanmu na Bauchi zone. 


Tare da ✍๐ŸผAdo Isah Guda.


       (08137925034)


7th February, 2021/ 25th Jimada-Saaniy, 1442.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post