Inna lillahi wa`inna ilaihirraji`un

MA`ASUMA NIGERIYA NEWS 




 

A ranar lahadin data gabata ne naje garin zaria wajan wani Taro Damukayi  Sai Hanya ta hadani nabiyo tawajan (Hussainiyya baqiyatullah zaria)  Sai Naga Yan da Hussainiyya take A yanzu  sai natsaya na kalleta na ce hasbunallahu wani.imal wakil  Anan wajan muke yin Ibadunmu ko wanne lokaci Amma yau anwayi gari Hussainiyya ita ce Abaje haka duk Ciyayi suncikata Ga qazanta kalala da na lekata sai Naga inda Sayyid zakzaky (H) yake Zama wasu irin bishiyoyine Awajan sanan inda Kubaran imam husaini [as] yake wato inda ake dura tutar Labbaika ya Hussain  Shima wasu irin  bishiyoyine Awajan 

Duk da cewa Abaya wannan Muhali Ashi muke haduwa wajan yin ibada da yanda jagoranmu yake yimana jawabai da munasubobi da ban da ban Akanyi 

Maulud..Ashura . Yaumu shuhada jawabin Nahalubaga da sauran jawabai da munasubobi wadanda ake yin su  Akowace rana  waje da Yan uwa musulmi Almajiran Sayyid ibrasheem zakzaky (H) maza da Mata suke Halarta sabo da jin abunda akayiwa imam husaini (as) da irin zalincin da Akayiwa SAYYIDa Zahra [as] da mujinta da sauran Ahalinta gaba daya 

Amm yau ni Hussainiyya baqiyatullah Wada ake kirana da baban matsayi da Amsa suna Mai daraja   

Haka zalika sabo da zabar zalumci na Gwamnati Nigeria ta Criminal buhari Na Alanne Da wani Dan baranda washi Burtai Suka rusani sanan Suka kashemin Al.umar da suke zuwa waje na suna yin ibada Ako da yaushe 

Ni Hussainiyya baqiyatullah Nice wada dabobi da bandaban suke zuwa yin ibada sanan suke hutawa acikina sanan sukanyi tas'Bishin da salati Duk acikina  Anwayi gari Anrusheni 

Sannan yanda nakara ganin Hussainiyya Sai nakalli Abunda ya faru da iyalan gidan manzo Allah (s)  A filin Karbala da irin Masa ib da suka fuskanta sai nace haka hanyar take dama tun. usuli    Tagaji haka hanyar 

Sanan Ina Kira ga Gwamnati Buhari Data gagauta sakin jagoranmu Sayyid ibrasheem zakzaky (H) Da Mai Dakinsa Malam zeenatuden Da sauran Yan uwa da suke tsare kusan shekara 5 

Sanan Ina Kira ga Yan uwa na musulmi Yan #NIGERIA Da sufashin cewa Sayyid zakzaky H Shi ne mafitarsu A wannan nashiyar ta mu  sanan sugayawa Gwamnati Nigeria Tayi gagawar sakinsa 

#freezakzaky Crimel Buhari #freeummazeenatudeen El.rufa.i

✍️ Faruq sani kudan
 10/1/2021

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post