I.m Production Sun Gudanar Da Maulodin Imam Hassan Al'askary A Garin Shinkafi ta Jihar Zamfara

A Yau Litinin 18 Jan 2021 Daya Daga Cikin Rassan    Masu  Isar da Sako ta Hanyar Dirama ko Muce Wasar Kwaikwayo da Akafi Sani da (I.m Production Shinkafi) Sun Shirya Gagarumin Maulodin Imam Hassan Al'assakary (as) Jikan Manzon Allah na sha Daya 11 Wanda Aka Gabatar a Muhallin Gabatar da Taruka na Yan uwa Musulmi a Garin Shinkafi da Misalin karfe 4:00 na Yammacin Yau inda aka kammala 6:40 Bayan Kammala Jawabin Mlm Qaseem Shehu Shinkafi. 












Jawabin nanan Tafe  Cikin Audio Da Vedio da Zaku Sama A MA'ASUMAH TV A youtuber ko kuma a Wapsite dinmu da Yardar Allah.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post