Sauke Sabbin Tagwayen Wakoki Guda 2 Mai Suna:- MUJAHIDI da 12 DECEMBER Wadda Muh'd Rabi'u ya Rera..


Sauke Sabbin Wakokin Muhammad Rabi'u Da'ira-jos

Sunan wakokin-mujahidi tare da 12 December

Acikin Baitukan MUJAHIDI ga kadan Daga Ciki Kafin Ku sauke


•A cikin baitukan -: sun kashe malikul ashtary

•Daya a sojan muntaxiry

•Rijalu mundau alkawari

America munjadda sai kin dau xullumi

•Suce muku ba jagoranci

•Kaisu saku ku raina harisanci

•Susa firqa ai banbanci

•Mu kula yan uwa matasa Yayan malami

BAITUKAN 12 DECEMBER


Misalin karfe goma na dare sun shiga gyallesu gidan Abban mu
sun dira akan marasa makami ko kadan basa duban mu 

Da idon rahama munmunan aikin su kawai suke akan mu 

Lallai na gaida yan uwa matasa dan sun bada jinin su

Ga sidi zakzaky jagora a wurin mu dana su 

Wa minhum man kadana'abahum yana daga siffofin su 

Waminhum man yantaxir insha suna daga namu

.....

Domin Bukatar a Saka Maku Naka/Ki Wakokin ko Wa'azoji ko Wasu Muhimman Abubuwa, Hanzarta yimana magana Ta Whatsapp a Wannan number 08149993999 Yanzu 


@Mas'udu Dan Masani Shinkafi 08149993999

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post