@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @
DAGA TAFSIRUL-QUMMY
13- فس، تفسير القمي جَعْفَرُ بْنُ أَحْمَدَ عَنْ عَبْدِ الْكَرِيمِ بْنِ عَبْدِ الرَّحِيمِ عَنْ مُحَمَّدِ بْنِ عَلِيٍّ عَنْ مُحَمَّدِ بْنِ الْفُضَيْلِ عَنِ الثُّمَالِيِّ عَنْ أَبِي جَعْفَرٍ ع قَالَ سَمِعْتُهُ يَقُولُ
------------------------------------------
" وَ لَمَنِ انْتَصَرَ بَعْدَ ظُلْمِهِ[25] "
" WANDA YA NEMI TAIMAKO BAYAN AN ZALUNCE SHI "
يَعْنِي الْقَائِمَ وَ أَصْحَابَهُ
Yana nufin Qa'eem (A. S) ne da sahabbansa
" فَأُولئِكَ ما عَلَيْهِمْ مِنْ سَبِيلٍ "
" TO, WADANNAN BABU LAIFI A KANSU "
وَ الْقَائِمُ إِذَا قَامَ انْتَصَرَ مِنْ بَنِي أُمَيَّةَ وَ مِنَ الْمُكَذِّبِينَ وَ النُّصَّابِ هُوَ وَ أَصْحَابُهُ وَ هُوَ قَوْلُ اللَّهِ
Idan Qa'eem (A. S) ya tsaya zai nemi taimakon) Allah) kan Banu Umayyah (L. A) da kuma masu qaryatawa da nasibawa , shi da sahabbansa (A. S) . Wannan shine fadin Allah (T)
" إِنَّمَا السَّبِيلُ عَلَى الَّذِينَ يَظْلِمُونَ النَّاسَ وَ يَبْغُونَ فِي الْأَرْضِ بِغَيْرِ الْحَقِّ أُولئِكَ لَهُمْ عَذابٌ أَلِيمٌ ."[26].
" LAIFI KAWAI NA KAN WADANDA KE ZALUNTAR MUTANE NE KUMA SUNA QETARE IYAKA CIKIN QASA BA TARE DA WANI HAQQI BA , TO, WADANNAN GARE SU AKWAI AZABA MAI RADADI ."
فر، تفسير فرات بن إبراهيم أحمد بن محمد بن أحمد بن طلحة الخراساني عن علي بن الحسن بن فضال عن إسماعيل بن مهران عن يحيى بن أبان عن عمرو بن شمر عن جابر عن أبي جعفر ع مثله.
__________________________
(4) الشورى: 41.
(5) الشورى: 42.
بحار الأنوار (ط - بيروت)، ج51، ص: 49
Saboda haka 'yan'uwa acigaba da neman taimakon Allah kan wadannan dake zaluntarmu a kullum. Alqaqarin Allah ne zai taimaki wanda aka zalunta ta hanyar qasqantar da azzalumai.
Daga wakilanmu na Bauchi zone.
Tare da Ado Isah Guda.
08126385470-08137925034
18th Sep, 2020/ 1st Safar, 1442.
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com