AUREN YARON SHEIKH JA’AFAR ADAM

SALIM JA’AFAR MAHMUD ADAM YA ANGONCE
-MA’ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE

Babban dan Marigayi Sheikh Ja’afar Mahmud Adam, Salim Ja’afar Mahmud Adam ya angonce.

An dai daura auren ne jiya asabar 27/06/2020 a Abuja da misalin karfe 10 na safe . 
Sheikh Abdullahi Bala Lau tare da Sheikh kabiru Haruna Gombe sune suka gabatar da daurin auren.
Dr. Bashir Aliyu Umar Babban limami a Masallacin Alfurqan dake Unguwar Nasarawa a garin kano shine ya karbawa angon auren a matsayin wakilin ango.

Daurin auren ya samu halartar jama’a daga sassa daban daban daga Nigeria duk da an takaita taron saboda yanayin da ake ciki na covid 19 . Allah ya basu zaman lafiya.
-MNU 016.
-28/06/2020.

KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post