Wallahi akwai maganin Covid-19 a Najeriya






@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @

KU TAMBAYI SAYYID ZAKZAKY (H)ZAI FADA MUKU MAGANIN

Yanzu dai a duniya 🌎🌍🌍 babu wani abu wanda ya zama babbar barazana ga rayukan al'umma da kuma tattalin arziqin qasashe kamar wannan cuta COVID-19 da aka qirqiro, kuma ta addabi duniya.

Ta fi komai saurin tafiyar da rayuwa a wasu qasashe wanda hakan yayi sanadiyyar firgita duniya baki daya.

Sun ambace ta da cewa cuta ce wacce ba ta da magani, shi yasa suke ganin hana haduwar jama'a ne kadai zai taqaita cigaban yaduwar wannan cuta, amma ba abinda zai magance ta a jikin wadanda suke dauke da ita ba.

Har maluma sun shiga rudani da tsorata, tare da sallamawa dukkan dokoki da hukuma suka kafa a matsayin mafita.

An sami wasu maluma masu fahinta wannan al'amari a matsayin alhakin ma'aikatan lafiya ne da bai shafi maluma ba, kuma wai tsoma bakinsu ciki ya zama shisshigi cikin abinda ba layinsu bane.

        TAMBAYA
        _________

Shin, a zamanin Annabi (S.A.W.W)waye masanin mafita cikin dukkan wani bala'i ko annoba in ba shi ba?

A zamanin Imam Ali (A.S)waye ya zama alqiblar al'umma wajen samun mafita cikin komai?

A lokacin da aka fada cikin wata annoba ta quraje (rashes)da wa aka yi mafaki aka sami magani in ba Sayyidah Fatimah (A.S)ba?

Mummuniyar manufa, girman kai da jahilci ne ya hana samun mafita cikin wannan hali da ake ciki.

Da za ku jarraba tuntubar Sayyid Zakzaky (Arifun bil-Lah)game da wannan matsala ta (COVID-19) da kuma neman sanin maganinta , to, wallahi cikin qanqanin lokaci zai bayyanar muku da maganin wannan cuta da zai maganceta kamai daukewar ruwan sama!

Kar kuyi girman kai,

Kar ku nuna gazawarku,

Ku ceto rayukan bayin Allah ta hanyar tuntubar wannan bawan Allah don samun uzuri wajen Allah.

AMMA WALLAHI IN BA HAKA KU KAYI BA BA KU DA SAURAN NUTSUWA GANE DA WANNAN CUTA.

Idan kuma ya tabbata cewa dama qirqirarta ku kayi don cutar da al'umma, to, shikenan.

Daga wakilanmu na Bauchi zone.

Tare da Ado Isah Guda.

      09039791509

~17th April, 2020.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post