SHAHADA ZABIN ALLAH YANZU KUMA SAI WA KENAN??



Jinjina wadda batada iyaka ga Shaheedan da suka bayar da Ransu da Dukiyar su da Gangar Jikin su a bisa Tafarkin Allah…

Jinjinata Da Dukkan Fadata Jiya da yau har zuwa Gobe da jibi ga Wannan Gwarzon Jarumi, Shaheed Ishaq Muh'd Suleman  Wanda ya Sadaukar Da Komai nasa Domin Raya Addinin Allah…

Kai Gwarzo Nane kuma jarumi nane kai Mai gida nane,  kuma Abun koyi Nane,  Kai Sahibi nane Kuma Abun Alfahari nane,

Bani Kadai ba Harda Wakilan Ma`asumah Duka,  Basu Kadai ba Harda Yan Media Duka,  Basu Kadai ba Harda `Yan Internert Froum Duka,  Basu Kadai Ba Harda Dukkan Yan Uwa Ma`abota Wulaya,  kai Bama Sukadai ba Hadda Dukkan Musulmi Mai imani…

Dukkan mu munaso muzamo yadda kazamo Shaheedi,  mu Rayu da irin kyawawan Dabi`un daka rayu dasu,  muyi shahada abisa hanyar da kayi Shahada ya Shaheed

DANNA NAN: -Ma`asumah Nigeria 🇳🇬 news 📰 update domin kasancewa damu a Facebook. 


Ilahy yq girmama Shahadar ka,  ya Bamu ya taka Alfarmar Sayyadah Ma`asumah (sa)

YANZU SHAHEEDAI SUN TAFI DA YAWANSU…

HAKAMA SHAHEED YA TAFI, KUSAN KWANA 40  YANZU HAKA DA NAKE MAGANAR NAN...

#FreeZakzaky
#MaasumahNigerianNewsUpdate

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post