Typhoid Fever!!!



@Maasuma Nigeria news update@

ZAZZAƁIN TYPHOID.

   Ana samun typhoid a fever awajen shan ruwa ko cin abinci marak ƙyau. Ko kuma direct Contact by dirty hand.

Yadda ake ganewa a asibiti.
Clinical feature.

>Sustain fever: zazzaɓi zai tsaya tsawon sati guda. Ciwon kai headache, insomnia rashin Bacci, epistaxis haɓa.

>Abdominal pain;ciwon ciki ko kuma diarrhoea zawo.

    TREATMENT.
At hospital.
>isolate the patient. Akebe marar lafiya.
>A'a je marar lafiya inda yake samun kula sosai, sa ruwa, sannan ayi treating fever.
>Antibiotic therapy. Ariƙa ba marar lafiya maganin anti biotic wanda yake kashe bacteria domin ita typhoid bacteria ne yake kawo ta, wasu cututtukan kuma virus wasu protozoan wasu healhmints ne eg

Magunguna kamar
Ciproxin.
Amoxicillin.
Ceftriazon.
Doxamethasone.

Duk kansu suna maganin bacteria ne.

Prevention.Yanda zaka kare kanka daga zazzaɓin typhoid.

>individual hand washing, yakasance  mutun yana wanke hannaye sa.
>The possibility of vaccination must be consider,
>Illimin lahiya, health education.

@maasuma Nigeria news update@

@bbakar Labbo.

CUTA DA MAGANI

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post