SAYYADAH MA'ASUMAH ZAKU KASHEWA MA'AIKACI !!!


Ma`asumah Nigeria 🇳🇬 News Updates

____________________

-WA SHAHEED IS'HAK MUHAMMAD SULAIMAI JARUMIN. WAKILI DA KA SADAUKAR DA KOMAI NAKA AKAN AIKIN MA`ASUMAH

-Kazama dan nigeria bashi dawani amfani tinda koka amsa sunanka dan kasa sai takasheka da kanta ko menene amfanin hakan agaresu.

-Kunkashemana banban mutum acikin mu kuma mai kokari wanda baki bazai iya furtawaba rubutu bazai iya rubutawaba.

-Kunsakamu kukan dabamu shirya masaba kunsamu bakin cikin daba muyi tinanin zuwan saba kunkullemu da mukullin da bakinsa yayi tsatsa.

-Nawa kuka samu kuma ribar nawa kuka bada dakuka kashe mana shi.

-Munce muku bamasanshine zakukasheshi,wakuka tanadar mana bayan kunkasheshi.

-Wallahi sayyadah tana ganin abin dakukayiwa ma aikacinta kuma tananan, kuma zatadau fansa akan kasheshi dakukai.

-Zalincinku bashine abin kallanmuba kashe mana dan uwa shine abin kallanmu.

-Amincin allah yatabbata agareka ya shahid ishak muhammad sulaiman.



@MJ Matashi Ibrahim
07032680713
matashi1234@email.com

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post