Labari cikin Hotuna| Yadda yan iskan gari suka farmakin yan uwa na garin doguwa, jahar kano!!!




 Wasu Matasan gari dauke da sanduna da adduna sun zo wajen rufe Muzaharar Maulud da yan uwa Almajiran Sayyid Zakzaky na Garin Doguwa Jihar Kano. Suka gudanar yau Asabar, da izinin Allah an kammala lafiya ba tare da wata matsala ba.

 Harusawa da sauran Matasa sunyi  kokari wajen ganin an kawar da matsalar duk da kawo duka da Matasan garin suke yi.

 - Ibrahim Almustapha Saminaka
 - 30/12/2019

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post