Android ba kamar sauran wayoyi bane, domin ita an tsara tada manyan kaya
sannan da yawan
application wannan
tasa masu ita suke
ta kuka da ita wajen jan chaji da jan kudi,
to ga wasu hanyoyi
da zaka rage mata
jan chaji na batir
dinta.
1. Ka rika
rufe bluetooth naka, kuma ya rika zama a
hide, duk da android
ta inganta wannan
bangaren ta yadda
koda ka bude second
120 yake ya komahide da kansa.
Ako wacce waya
haka yake.
2. Ka rika
rufe WI-FI naka da
Hosport naka domin
barinsu abude suna jan caji, domin
dukabinda yake
search kuma yayi
connect to dayan
biyu* Ko dai yaja caji
kadai* Ko kuma yaja kudi da caji. Ako
wacce waya haka
yake, indai akwaishi.
3. Ka rage hasken
screen na wayarka,
Domin
yana jan caji, misali
daga 15s, zuwa 5s.
Wannan yana aiki
a duk sauran wayoyi
4. Karinka rage mata
network yayin da
zakayi chat ko
binciken labarai,
amma ka bude shi
duka idan kasan zakayi download,
domin canzashi
kaje"Setting"sa
i "Data&Sync"ka
shiga saika
latsa"backgroun d data"kana danna shi
zaice maka zai rage
maka saurin cin data
wato MB da saurin
browse, saika
danna"Yes"to cajinka ma ya zai kara karfi.
5. Ka rinka Unsync na
sauran account naka
da nasako yake shigo
maka kai tsaye misali
* facebook * twitter * Youtube* email
smska bi step na
biyar zaka gansu
saika ciresu, sannan
ka rage tura MMS
domin shima yana aiki biyu* yaja kudi da
caji* ko yaja kudi da
MBDuk wanda ya
samu.
6.
sannan da yawan
application wannan
tasa masu ita suke
ta kuka da ita wajen jan chaji da jan kudi,
to ga wasu hanyoyi
da zaka rage mata
jan chaji na batir
dinta.
1. Ka rika
rufe bluetooth naka, kuma ya rika zama a
hide, duk da android
ta inganta wannan
bangaren ta yadda
koda ka bude second
120 yake ya komahide da kansa.
Ako wacce waya
haka yake.
2. Ka rika
rufe WI-FI naka da
Hosport naka domin
barinsu abude suna jan caji, domin
dukabinda yake
search kuma yayi
connect to dayan
biyu* Ko dai yaja caji
kadai* Ko kuma yaja kudi da caji. Ako
wacce waya haka
yake, indai akwaishi.
3. Ka rage hasken
screen na wayarka,
Domin
yana jan caji, misali
daga 15s, zuwa 5s.
Wannan yana aiki
a duk sauran wayoyi
4. Karinka rage mata
network yayin da
zakayi chat ko
binciken labarai,
amma ka bude shi
duka idan kasan zakayi download,
domin canzashi
kaje"Setting"sa
i "Data&Sync"ka
shiga saika
latsa"backgroun d data"kana danna shi
zaice maka zai rage
maka saurin cin data
wato MB da saurin
browse, saika
danna"Yes"to cajinka ma ya zai kara karfi.
5. Ka rinka Unsync na
sauran account naka
da nasako yake shigo
maka kai tsaye misali
* facebook * twitter * Youtube* email
smska bi step na
biyar zaka gansu
saika ciresu, sannan
ka rage tura MMS
domin shima yana aiki biyu* yaja kudi da
caji* ko yaja kudi da
MBDuk wanda ya
samu.
6.
Tags:
Yanar gizo
