🇳🇬Ma'asuma Nigeria News Update. Tare da
Isma'il Abubakar Idris Katsina.
Tawagar masu fiddo kaya daga bodar Nijar zuwa garin Katsina, masu shigo da Shinkafa, mai Olga, Taliya, Makaroni da sauransu sun samu ziyartar Gwamnan katsina Alhj Aminu Bello Masari dan neman alfarma abude masu boda susamu damar shigo da Abinci domin kiris meti.
Gwamna yace " naroki Shugaban kasa Muhammad Buhari akan ataimaka a bude bodar ko saurarena baiyiba.
2) Zabenda akayi na Lokoja Kogi State na Chiyamomi dalilinda yasa A.p.c ta lashe zabe anraba kudi kimanin naira Biliyan 50 ( 50,000,000) domin bada cin hanci.
Wakilinmu da yasamo mana wannan Labari : Isma'il Abubakar Idris Katsina daga Maitama Abuja.
Tags:
Labaran Duniya
