SAMA DA MATA MILIYON DAYA NE ALMAJIRAN ALLAMAH SAYYID ZAKZAKY SUKE TAKA KWALTA YANZU HAKA:

Daga Idishia Jos Da Mahdi Tukur Almizan


Daruruwan Al'umma ne almajiran Sayyid Zakzaky (H) suna Kira ga Azzalumar Gwamnanitin Buhari da ta gaggauta sakin Jagoranmu Shaikh Zakzaky da Maidakinsa Malama Zeematuddin da Almajiransa ko su tare a Abuja zaman Dirshan

Yanzu haka Muzaharar ta nausa ta nufi Federal Sectariat Abuja insha Allah zuwa kuma zamu kawo muku rohoto na karshe.

#FreeZakzaky

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post