GAYYATA ! GAYYATA !! GAYYATA!!!

ZAUREN MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATES

Na farin cikin gayyatar dukkan Al'ummar musulmai zuwa bikin Mauludin Imam Mahdi Sahibul Asir Wazzaman (AJT) da Sayyid Ibrahim Zakzaky (H).. Insha Allah bikin zai gudana kamar haka---

--- Ranar:: lahadi 28/4/2019  daidai da 23/8/1440

---Lokaci::  karfe 8:00 na dare

--- Wuri:: Whatsapp Group Zauren Ma'asumah Nigeria News Updates dake

Sanarwa daga daukacin wakilan Ma'asumah Nigeria News Updates

ALLAH YABADA IKON HALARTA ILAHYY WA RABBYY

Daga dama Isma'il Katsina, -Idishia Jos, Ruhullah Yola, M Kano, Mahdi Tukur Almizan, wakilan Ma'asumah News a garin Abuja a lokacin Muzaharar FreeZakzaky

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post