MUZAHARAR #FREE ZAKZAKY A GARIN ABUJA 19/03/2019.


@sma'il Abubakar Idris Katsina.

A yau Talata 19/03/2019 'yan uwa Musulmai Almajiran Sayyeed Ibrahim Zakzaky suka fito gudanar da Muzaharar neman gwamnatin Buhari data gaggauta sakin Jagoransu Malam Ibrahim Zakzaky da mai dakinsa Malama Zinatu wanda suke tsare dasu tun 2015.

Wanna muzahara tafara ne daga National Humman Righta a cikin Babban burnin Tarayya Abuja.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post