GIRKE-GIRKE DANGEROUS FRUITS COMBINATIONS

GIRKE-GIRKE DANGEROUS FRUITS COMBINATIONS

(Jerin Kayan Itacen Da Ba'a Hadasu Saboda Suna Zama Guba)


 _Kamar yadda kuka sani a gargajiyan ce hada kindirmo da kifi kan iya jawo ciwon ciki, to a bangaren kayan itatuwa ma akwai makamantan su wanda su har kisa ma sunayi, da fatan za a bi bayanin daki daki. Allah ya kiyaye mu da lafiyarmu baki daya._


 2- Orange and Carrot:
Wannan hadin yana dauke da babbar illa wajen haddasa ciwon zuciya, da kumburin ciki da rikicewar al'ada ga mata.


3- Pineapple and Milk:
Shi ma wannan hadin yana haddasa lalacewar ciki da yawan gudawa, sannan yana matukar jawo ciwon kai da ciwon ciki kuma an tabbatar da yana jawo infection na ciki.


 4- Papaya and Lemon:
Wannan hadin shima yana jawo illoli kamar haka, hawan jini da borin jini da sauran matsaloli makamantan su, sannan likitoci sun tabbatar da a gujewa yin wannan hadin ta kowane fuska musamman ga kananan yara.


5- Guava and Banana:
Shi ma wannan hadin yana hadda kumburin ciki da ciwon ciki da ciwon kai da sauran ciwuka na ciki daban daban,


 6- Vegetables and Fruits:
Kasancewar bincike ya tabbatar kayan fruits na kunshe da sinadarin sikari a cikinsu, wanda hakan kan jawo vegetables rashin narkewa da wuri a cikin dan adam, wanda idan aka hadasu sai kayan fruits din su narke su kuma vegetables din zauna a cikin wanda suke haddasa ciwon ciki da gudawa da zazzafan ciwon kai mai hadari matuka.
✍️ISHAQ SAGIR MAGAJI

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post