MU GYARA KANMU SHIMA GWAGWARMAYA NEE......

Mas'udu Dan Masani Shinlafi

SHI'A KAYAN ALLAH...

Kuna Tare da Wakiliyar mu Husnaah Muh'd Husaeen

_Daga Shafin Ma'asumiya Nigeria News Updates_

Mugode ma Allah (T) da yayimu musulmai.
Masu wulaya, Allah ya zabemu bawai dan munfi sauran bayinshi dabara ko wani abuba.
Mene zamuyi dan nuna godiyan ga wannan baiwa?
Shin mun siffantu da wannan baiwan da Allah yaba mu?

Ya yanayin ibadan mu?

Ya yanayin mu'amalat namu?

Ya yanayin kula da hakkin jagoran mu?

KA MATA YAYI MU SIFFATU DA KYAWAWAN ABUBUWA TA YADDA KO MAKIYIN MU SAI DAI YA AIBATAMU DAN BASHI DA RA'AYIN MU.........
Mukasance in muna wace mu kiyaya halshen mu jinmu ganinmu, mu yan harka du abinda muka aikata inmaikyau ne to zuwaga tushen mune ma'ana uban harka gatan mai gata, haka zalika in mummuna nema ana dangantashi gatushen mune bashi tsayawa iya gawanda ya aikata laifin wannan zagin to ashe akwai aki akanmu tunda muna iya kuskure mujama harka dukanta zagi bata
tsayawa gawanshi yayi abin ana duban mu da madubi dayane fa.............
Mukasance in muna waje kar mu aikata abinda baida amfani mukiyaye zancen wani, mu kasance masu jan mutane ta kyawawan dabi'unmu da kyautata wanmu agare su mu kiyaye hakkin ma kwaftan mu mu sauke duk wani hakkin wani akanmu karmu take hakkin wani sannan mu iya bada hakuri ga wanda mukama lafi, wani zaima wani laifi amma yanaga idan yabashi hakuri kaskancine ko zai raibnashi hmmm dan uwa baha abin yake ba .....
Mu rinka yin komai dan Allah...
Inda zamu gyara halin mu 100% da ancinma abubuwa masu yawan gaske da munsa sayyed H farin ciki gaske.....
Amma idan kaga wani abunda mukr aikatawa to saidai gyaran Allah...
Da dan wannan rubutun nawa nake fatan muga canji Allah kasa mu gyara dan hasken muhammadiyyah da hasken hijabin fatimiyyah da hasken ilimin Aliyyah da ha kuri irinna hasaniyyah da sadaukarwa irinna husainiyyah ilahi ajeeb bi hakki babul ijaba imam Rida as......
Murinka la'akati da duk abinda muka aikata ana dangan tashi ga harkane dukanta maikyau mukayi ko mararkyau......
Allah ka kara ma sayyed lafiya kasa da jinenen mu za'a tabbatar da wannan adini Allah ya bamu sabati dan sadaukarwan imam Hussai a karbalaaaa ilahi ya sami'uuu.......
Freee sayyed H
Free ummah
And other brothers
Wakiliyar mu Husnah Muh'd Husaeen

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post