SHARE
Wasu lokutan zakuga kananan videos a wayoyinku masu nawi saiku Rasa yadda zakuyi dashi dole saide ku barshi babu yadda zakuyi ku rageshi gashi video kunaso ku barshi akan wayan naku amma nawinsa yayi yawa dole saide ku gogeshi, to inde irin wannan ya faru ga hanyarda zakubi domin magancewannan matsalar inshaAllah.
Da farko kuyi download na wannan app anan danna domin derloding
Sai kuyi download na Wannan App anan mai suna
Video Compressor.apk
Zaku iya download dinsa a google kokuma Google play store
Ko ku shiga nan ku saukar dashi
Bayan kunyi download dinsa saiku budeshi saiku shiga Start da zarar ka shiga nan zakaga ya kaika can inda dukka videos dinka suke to saika za6i wanda kakeso ka rage masa nawin saika danna ok zai kaika wurin da zaka xa6i Resolution din da kakeso sannan saika danna Compress shikkenan nan take zai fara tacewa videos din, shikkenan
Kuci gaba da ziyartarmu akowane lokaci.
A shafin https://maasumiya.blogspot.com/ munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu
Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, ko kuma kuyi download din Application dinmu, domin
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, ko kuma kuyi download din Application dinmu, domin
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode
Daga wakilinmu Mas'udu Dan Masani Shinkafi 08149993999
Tags:
Yanar gizo