SHUGABA BUHARI YABAIWA MAI DAKINSHI MUKAMI.

SHUGABA BUHARI YABAIWA MAI DAKINSHI MUKAMI.

_____________________
Shugaban Najeriya Buhari   Yanada Aisha Buhari mukami,  yasanaya ta  daya daga cikin kwamitocin yaki da matsalar magance shaye-shayen muggan magunguna,

Sanya uwargidan shugaban Najeriya Hajiya Aisha Buhari mukami da maigidanta ya yi a cikin daya daga cikin kwamitocin yaki da matsalar na ci gaba da jan hankali a tsakanin al'ummar kasar.
A ranar Litinin ne Shugaba Buhari ya nada mai dakinsa Aisha daya daga cikin mambobin kwamitin.
Malam Garba Shehu shi ne kakakin fadar gwamnati kuma ya shaida wa manema labarai cewa don an samar da kwamitin ne don magance shaye-shayen muggan magunguna da ke ta karuwa a ksar.


Sai dai fatan mafiya yawan 'yan kasar shi ne na gannin ayyukan wannan kwamitoci sun kai ga magance matsalar shan abubuwa masu sa maye musamman a tsakanin matasan kasar.
________________________

Ma'asumiya Nigerian🇳🇬 News Update,

Wakilinmu;
👇🏽
Mahadi Tukur Almizan

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post