"Kada Ka Bada Labari Da Abinda Kasan Za'a Qaryata Shi" – Daga Zantukan Imam Ali (As)


 لا تحدّث بما تخاف تكذيبه-


@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @


من أقوال الإمام علي عليه السلام: 


👎🏽👎🏽👎🏽👎🏽👎🏽👎🏽👎🏽👎🏽👎🏽👎🏽👎🏽👎🏽



لا تحدّث بما تخاف تكذيبه 


" KADA KA BADA LABARI DA ABINDA KASAN ZA A QARYATA SHI . "


Hanyar isar da saqon Allah akwai hikima, kuma yana da mataki wajen bi. 


Ba a kowanne lokaci ake fadar magana ba, sannan ba kowacce ake fadarta ga kowa. 


Sau da yawa za ka iya fadar magana ta gaskiya wacce aka lullube ta da qarya, amma maimakon a gaskata ka sai ya zamana ana qaryata wannan abin. 


Saboda haka sai a riqa sanin abinda za a riqa fada, domin in muka bibiyi farkon da'awar Sayyid (H) ba kowanne abu ya riqa fada ba domin qwaqwalwa ba za ta kama ba sakamakon gubar da aka cusa mata. 


Amma zuwa yanzu sai ya fadi wasu abubuwa ta yadda ko an sami masu qaryatawa saboda wata manufa za ka sami masu gaskatawa da dama. 


Daga wakilanmu na Bauchi zone. 

Tare da Ado Isah Guda. 


                08126385470


Sunday 6th Sep, 2020/ 18-1-1442.

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post