Gwamnan Kano ya Amince da Umurnin Kotu Na Dakatar da Mukabala da Sheikh Abdul-Jabbar !!

 

Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Gabduje Ya ce  Zaiyi Biyayya Ga Umurnin Kotu Domin Dakatar da Mukabala.


Gwamnan ya Bayyana Haka be ta bakin Kwamishinan Shari'a na Jihar barista Musa Abdullahi Lawal



Barista yace "Wannan Gwamnatin Bata Karya Umurnin Kotu, Saboda Haka Zatayi Biyayya Ga Umurnin  Musamman Ganin Kotun tana da Hurumin Bayar Dashi.


Yaci gaba Da Cewa" Ai ba dai-dai bane Ace Kotu Taba Gwamnati Umurni taki bi, Don Haka yanzu Babu batum zaman Mukabala Ranar Lahadi Mai Zuwa.


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post