KALLI YADDA MUZAHARAR FREE ZAKZAKY TA GUDANA A GARIN SHADOW

Matasa ne na garin shado da kewaye suka fito domin nuna rashin amincewarsu da tsare jagora sayyed Ibraheem zakzaky h wanda wannan tsinanniyar gomnati take cigaba dayi ...

Allah ka tausaya mana ka kwato mana jagoranmu daga hannun azzalumai albarkacin wanda aka haifa a wannan wata wato »imam Ali As.

Allah ka tausaya mana.
Daga wakilinmu ::Ammar Abubakar shadow
29/02/2020

Danna Jan Rubutun nan Domin samun Rubuce-rubucenmu a Facebook Yanzu: -Ma`asumah Nigeria 🇳🇬 news 📰 update kayi like bayan ka shiga

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post